AC Milan za ta karbi bakuncin Inter Milan a gasar Serie A, ranar Litinin a karawar hamayya ta 'yan birnin Milan a San Siro. Wannan shi ne wasa na biyu da za su fuskanci juna a Serie A a bana ...
Деякі результати приховано, тому що вони можуть бути недоступні для вас.